Synopsis
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episodes
-
Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson
02/08/2025 Duration: 21minShirin Tambaya Da Amsa ya amsa wasu daga cikin tambayoyinku, ciki harda bayanai kan cutar nan ta karkarwa wacce a turance ake kira Parkinson, haka nan shirin ya kuma amsa tambaya dangane da abinda yake sanyawa jira-jirai yawan shaƙuwa da kuma irin illar da ke musu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.............
-
Rawar da masarautar Bauchi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio
26/07/2025 Duration: 20minBukatar sanin irin rawar da masarautar Bachi ta taka a lokacin jihadin Usman Danfodio. Akan wannan tambaya ce wakilimmu na jihar Bauchi ya zanta da Alhaji Ado Garba Dan-rimi, Wakilin Tarihin Bauchi kuma Shugaban Cibiyar Nazarin Tarihi ta Masarautar Bauchi.
-
Me ye dalilin Amurka da ƙawayenta na hana Iran mallakar makamin Nukiliya?
19/07/2025 Duration: 20minShirin Tambaya da Amsa na wanan makon tare da Nasiru Sani ya amsa wasu daga cikin muhimman tambayoyin da ku masu sauraro ku ka aiko mana. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkaen shirin....
-
Me ƙasashen duniya ke nufi idan suka sanar da rufe sararin samaniyarsu
12/07/2025 Duration: 20minA yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan ko da gaske ne akan rufe sararin samaniya ta hanyar hana jirage wucewa ta sararin samaniyar wata ƙasa? Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.