Kida Da Al'adu

  • Author: Vários
  • Narrator: Vários
  • Publisher: Podcast
  • Duration: 6:50:56
  • More information

Informações:

Synopsis

Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.

Episodes

  • Wakokin na musamman a kan watan Ramadan

    11/07/2015 Duration: 19min

    Shirin a wannan lokaci ya duba wasu daga cikin wakoki da makawa suka rarewa watan Ramadan tare da Hauwa Kabir.

  • Wakokin Azumi daga mawakan zamani

    05/07/2015 Duration: 19min

    Shirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.

  • Wakokin hausa cikin watan azumi

    27/06/2015 Duration: 20min

    Hawa kabir cikin shirin  al'adu da kida ta zanta  da mawakan hausa  dake rera wakoki na watan  azumi.

  • Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa

    27/05/2015 Duration: 19min

    Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi. Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.

page 2 from 2