Al'adun Gargajiya

Yadda Gwamnan Adamawa Alhaji Umaru Fintiri ya ƙara yawan Masarautun jihar

Informações:

Synopsis

Shirin ''al'adunmu na gado'' tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya leƙa jihar  Adamawa ta yankin arewa maso gabashin Najeriya don duba yadda gwamnatin Jihar ta ƙara yawan Masarautu a wannan jiha tun cikin shekarar da ta gabata. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.