Al'adun Gargajiya

Dawowar tsafe-tsafe a tsakanin al'umma

Informações:

Synopsis

Shirin Al'adun Mu na Gado na wanan makon tareda Abdullaye Issa  ya maida hankali kan dawowa tsafe-tsafe a cikin al'amurran al'umma na yau da kullum.