Kasuwanci

Gwamnatin jihar Neja a Najeriya ta janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla

Informações:

Synopsis

Shirin KASUWA AKAI MIKI DOLE  na wanan makon ya maida hankali ne  kan matakin da gwamnatin jihar Neja ta ɗauka na janye haraji kan ƙananan ƴan kasuwa da masu talla a faɗin jihar, a wani mataki na bunƙasa ƙananan ƴan kasuwa tare da samar wa da al'umma sauƙi a jihar. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......