Al'adun Gargajiya

Dawowar tsafe-tsafe a tsakanin al'umma kashi na biyu

Informações:

Synopsis

Shirin Al’adun Mu na Gado a wannan makon ya kawo muku ci gaban tattaunawa da Dakta Tahir da ake kira da Babba Impossible, wanda a makon daya gabata ya fara fashin baƙi a lamarin da yashafi tsafe-tsafe. Haka nan shirin ya leka Jamhuriyar Benin, inda gwamnatin ƙasar ta sanar da rusa wasu masarautu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa............