Kasuwanci

Yadda gwamnatin jihar Yobe ta duƙufa wajan gina kasuwannin zamani

Informações:

Synopsis

Shirin   kasuwa akai miki dole na wannan makon  tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan gina kasuwanni na zamani da Gwamnatin Jihar Yobe ta sake ginawa a wasu sassan jihar domin karfafa harkokin kasuwanci da suka fuskanci koma baya, saboda matsaloli na Boko Haram. Shiga alamar sauti domin sauraron karin bayani.......