Bakonmu A Yau

Prof Peter Lassa kan zargin majalisun Najeriya da neman cin hanci daga jami'oi

Informações:

Synopsis

Wani bincike ya zargi kwamitin ilimi na majalisun Najeriya ta bukatar naira miliyan takwas takwas daga kowanne shugaban jami'ar tarayya kafin amincewa da kasafin kudinsu na wannan shekarar. Tuni wannan zargi ya haifar da cece kuce a cikin kasar. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Peter Lassa, tsohon shugaban hukumar gudanarwar manyan kwalejojin ilimin Najeriya. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana...........