Wasanni
Najeriya ta samu alƙalan 30 da za su busa wasannin ƙasa da ƙasa
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:09:59
- More information
Informações:
Synopsis
Shirin ''Duniyar Wasanni'' tare da Khamis Saleh, a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda Hukumar Kula da Kwallon Ƙafa ta Najeriya NFF ta naɗa alkalan wasa 30, waɗanda hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya FIFA ke bai wa bajo, don jagorantar manyan wasanni a duniya. A baya, Najeriyar na da irin waɗannan alkalai 27 ne, sai dai a bana an samu ƙarin guda uku, lamarin da ya sanya adadinsu ya kai 30, wannan adadi kuwa ya ƙunshi 22 maza sai kuma mata guda 8.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.