Bakonmu A Yau

A Najeriya duk da zambaɗawa wutar lantarki kuɗi har yanzu ba ta sauya zani ba

Informações:

Synopsis

A Najeriya, duk yadda mahukunta ke tsawwala kudin wutar lantarki, tare da  bijirowa da dokokin da suke ganin za su inganta bangaren samar da wutar, har yanzu dai da sauran rina a kaba a game da ƙarancin wutar. Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da ɗan gwagwarmaya a jihar Kanon Najeriya, Kwamared Belllo Basi, ga kuma tattaunawarsu.