Bakonmu A Yau
Hira da Sani Roufa'i kan cika shekaru biyu da yin juyin mulki a jamhuriya Nijar
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:29
- More information
Informações:
Synopsis
Ranar 26 ga watan yuli ne aka cika shekaru biyu da kifar da gwamnatin Bazoum Mohamed a Nijar, albarkacin wannan rana shugaban ƙasar Abdurahmane Tchiani ya gabatar da jawabi inda ya bayyana halin da kasar ke ciki. Ra'ayoyi jama'a dai sun sha bamban a kan tafiyar ƙasar a yanzu. Shiga alamar sauti domin jin cikakkiyar hira da Ibrahim Tchillo ya yi da Sani Roufa'i masanin halayya zamantakewa a jamhuriya Nijar....