Bakonmu A Yau

Dr Abdulƙadir Suleiman kan dalilan da ya sanya duniya ta mance da yaƙin Sudan

Informações:

Synopsis

Sama da shekaru biyu bayan ɓarkewar yakin basasar ƙasar Sudan, kasashen duniya sun kau da kan su, yayin da ake ci gaba da hallaka fararen hula. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad, a kan dalilin da ya haifar da yaƙin da kuma yadda ƙasashen duniya suka juyawa ƙasar baya.  Latsa alamar sauti domin sauraren hirar...