Bakonmu A Yau
Matsalolin tattalin arziki sun ka kawo ƙarshen matsayin matsakaitan mutane a Najeriya - Bincike
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:31
- More information
Informações:
Synopsis
Matsalolin tattalin arziki a Najeriya ya taimaka wajen watsi da matsayin matsakaitan mutane da ke tsakanin al'umma, inda yanzu ake da attajirai ko matalauta kawai. Masanan na gabatar da dalilai daban daban da suka yi sanadiyar samun wannan matsala, wadda ta haifar da wagegen gibi a tsakanin al'umma. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da Dr Abbati Bako.......