Bakonmu A Yau
Dakta Shu'aibu Shinkafi kan tsanantar hare-haren 'yan bindiga a Zamfara
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:28
- More information
Informações:
Synopsis
'Yan asalin jihar Zamfara da ke Najeriya, na ci gaba da bayyana matuƙar damuwarsu dangane da ƙaruwar hare-hare da kisan jama'a da 'yan bindiga ke yi. Mazauna wannan jiha da ke Arewa maso Yammacin ƙasar, sun buƙaci haɗin kai tsakanin gwamnatin jihar da ta Tarayya da zumar samar musu mafita ta dindindin. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Sulaiman Shu'aibu Shinkafi daga jihar. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.