Bakonmu A Yau

Dakta Isa Sanusu kan kin hukunta ƴansanda da suka murƙushe zanga-zangar yunwa

Informações:

Synopsis

Ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Human rights watch ta koka kan yadda har yanzu gwamnatin Najeriya ta gaza ɗaukar mataki kan ƴan sandan da aka zarga da kisan mutane lokacin zanga-zangar yunwa da ta faru a ƙasar a bara. Baya ga haka kuma ƙungiyar ta ce lokaci yayi da ya kamata gwamnatin Najeriya ta yiwa iyalan ɗan gwagwarmayar nan Abubakar Dadiyata bayanin halin da yake ciki shekaru 6 bayan ɓatansa Shiga alamar sauti don sauraron cikakken bayani....