Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Barista Abdullahi Jalo kan taron jagororin Arewacin Najeriya

Informações:

Synopsis

Jagororin yankin Arewacin Najeriya sun kammala taron yini biyu da duka gudanar a Kaduna, don bibiyar alkawurran da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya ɗaukar wa yankin a lokacin yaƙin neman zabe. Wannan dai na zuwa ne bayan da wasu suka yi zargin cewa an maida yankin saniyar ware duk kuwa da irin gudunmuwar da ya bayar a lokacin zaɓen baya.  Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Khamis Saleh da Barista Abdullahi Jalo...........