Synopsis
1- Tambatoyoyi a kan azumin sofaffi da hukuncin munafurci , da hukuncin shan taba , da sauransu .
2- Hukuncin sallah bayan da bidi a , da hukuncin zuwa kasuwa ga mace ,da kuma hukuncin musulmi ya auri kirista ko bayahudiya , da suransu .
3- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.
4- Hukuncin kadaituwa da mace kafin auranta, da hukuncin maulidi , da hukuncin sakin mace cikin haila , da sauransu.
5- Hukuncin mu a lama da bankunar riba ,da wajabcin barin geme, da wajabcin hijabi gamace yayin balaganta.
6- Hukuncin zuwa mata masallaci ,da hukuncin shiga mata a rediyo da talavijin bada karatu , da mahimmacin iklasi .
7- Hukuncin a dalci sakani yara , da hukuncin mayarda sallama ga kafiri , da hukuncin gojin jinni kafin aure.
8- Hukuncin salatul faith ,da kuma hukuncin iyaye suhana yariyya aure, da hukuncin gayyatar arne buda baki a azumi.
9- Hukuncin fita tsiraici ga mace ,da hukuncin kadaituwa da mace cikin mota ko hawa saman babur ,da wasu hakkokin makobtaka.
Episodes
-
Fatawan malan jafar 09
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 08
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 07
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 06
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 05
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 04
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 03
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 02
27/11/2013 Duration: 51min -
Fatawan malan jafar 01
27/11/2013 Duration: 51min